Você está na página 1de 40

Musulunci: Addinin Ilmi

Dr. Ahmad Bello Dogarawa, Abu Abdir-Rahmn


Sashen Koyar da Aikin Akanta, Jamiar Ahmadu Bello, Zaria
+2348026499981 (abellodogarawa@gmail.com)

Yaxuwar Musulunci a Yau [1]


A yau, yaxuwar Musulunci ta zama ruwan dare game
duniya, ta yadda ba bu wata qasa ko nahiyar da
Musulunci ba shi da mabiya.
o A shekarar 1973, an qiyasta cewa yawan Musulmi a
duniya ya kai miliyan 500.
o Amma adadin ya qaru zuwa miliyan 935 a shekarar
1990, kuma ya hauhawa zuwa biliyan 1.2 a shekara ta
2000.
o Qididdigar shekarar 2003 ta nuna cewa yawan musulmi
ya kai biliyan 1.5 (wato kusan na mutanen duniya).
o

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Yaxuwar Musulunci a Yau [2]


Duk da cewa addinin Musulunci ya fara yaxuwa ne
a Makka, bin diddigin da a ka yi a shekara ta 2002
ya tabbatar da cewa 80% na mabiya Musulunci ba
larabawa ba ne.
o Bayanin Guinness World Records na shekarar
2003 ya tabbatar da cewa Musulunci shi ne addinin
da ya fi saurin yaxuwa a qasashen Russia, da
China, da Japan da wasu vangarori na duniya.
o

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Yaxuwar Musulunci a Yau [3]


o

A ranar 20 ga Yuni, 2004, kafar yaxa labarai ta NTV


News ta ba da labarin cewa Musulunci shi ne
addinin da ya fi saurin yaxuwa a qasashen Turai. A
2003 kawai, yawan waxanda suka musulunta a
qasar France ya qaru da kimanin 30,000 zuwa
40,000.

Hatta a Amurka, Middle East Media Research


Institute ta ruwaito cewa qididdigar da aka yi ta
shekarar 2002, ta nuna cewa akwai kimanin
Musulmi miliyan 6 7 a Amurka.

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Yaxuwar Musulunci a Yau [4]


A Birtaniya, rahoton British Muslims Monthly Survey
na shekarar 2006 ya nuna cewa kusan mutane 10,000
zuwa 20,000 ke musulunta a cikin shekara xaya.
o A Nijeriya, duk da daqile gaskiyar adadin Musulmi
da a ke ta qoqarin yi, a shekara ta 2005,
Encyclopaedia Britannica ya bayyana cewa Musulmi
sun kai 54% na adadin mutanen qasar.
o Tambayar ita ce: me ya sa Musulunci ya samu irin
wannan karvuwa? Me ya sa ya ke yaxuwa da
bunqasa? Me Musulunci ya kevanta da shi?
o

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

]Kevance-kevancen Musulunci [1
Shi ne addinin da Allah Ya yarda da shi ga bayinSa

] [Aal Imraan, 19





][Aal Imraan, 85



2) Shi ne addinin da a ka halicci mutane a kansa



:



.







" :
" ([Ahmad, Bukhaari, Muslim] )Ruum, 30
)1

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Sunday, June 9, 2013

]Kevance-kevancen Musulunci [2
Addini ne da ya qunshi tsantsar tauhidi







][Zumar, 65-66


4) Addini ne na sassauci da rashin tursasawa

] [Baqarah, 256





] [Kahf, 29

][Yuunus, 99



:

[Abu



]Daawud
)3

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Sunday, June 9, 2013

]Kevance-kevancen Musulunci [3
Addini ne na adalci da daidaituwa











][Nahl, 90

] [Nisaa, 58
][Hujuraat, 13


;[Ahmad


...

]Bukhaari; Muslim


:







[Abu




]Daawud; Tirmidhi
)5

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Sunday, June 9, 2013

]Kevance-kevancen Musulunci [4
Addini ne da ya xauke qunci kuma ya kau da tsanani
ga mabiyansa
][Hajj, 78

o

)6

Addini ne na xaukaka da buwaya







[Aal

[Nisaa,
]139



]Imraan, 139
" :
][
)7

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Sunday, June 9, 2013

]Kevance-kevancen Musulunci [5
Addini ne xan tsaka-tsaki da daidaitawa



][Baqarah, 143



][Bukhaari; Nasaai

9) Addini ne na kyawawan xabiu

:

;[Ahmad




]Bukhaari Al-Adab" :
:



:

][Ahmad
)8

10

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Sunday, June 9, 2013

]Kevance-kevancen Musulunci [2
ya Addini ne na ilmi, don haka ma lafazin
maimaitu har sau 765 a cikin Alqurani

*
* *

o
* ][Alaq, 1-5

][Ahmad; Daarimiy; Ibn Maajah


)10

11

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Sunday, June 9, 2013

Rabe-raben Ilmi [1]


o A cikin littafin , Al-Qaradawiy ya raba
ilmi gida biyu: ilmin Sharia da ilmin sanaa
o A cikin littafin , Al-Ghazaalee ya raba
ilmi bisa ginshiqai guda uku:
Asali:
Saukakke/wanda aka yi wahayinsa (wanda aka koya daga
Manzon Allah (SAW)
Wanda ba saukakke ba (amma ana samunsa ta hanyar
zurfafa tunani ko gogayya ko saurare, kamar ilmin lissafi,
da likitanci, da ilmin harsuna)
Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

12

Rabe-raben Ilmi [2]


Hukuncin neman ilmi:
Wajibin kowa da kowa (yadda za a bauta wa Allah, da
kyawawan xabiu, da sanin ya kamata)
Wajibin alumma baki xaya (ilmin noma, da likitanci, da
harhaxa magunguna, da zane-zane, da kimiyya da
fasaha)

Matsayi:
Wanda ake buqata
Wanda aka halasta
Wanda aka haramta
Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

13

Hukuncin Neman Ilmin Sharia


o Neman ilmin Shariah domin yin abin da Allah Ya
xora wa kowane bawa wajibi ne

[Nahl, 16:43; Anbiyaa, 21:7]

[Muhammad, 47:19]
o
[Xabaraani; o
Al-Khaxeeb]
o Idan kuwa na kowa da kowa ne, wajibi ne a kan
alumma gaba xayanta (Ibn Abdil-Barr; An-Nawawi;
Ibn Taimiyyah).
Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

14

Falalar Ilmin Sharia


o

Ilmi haske ne wanda ke nuna wa mai shi banbancin gaskiya


da qarya [Saba, 34:6]; yana gadar da tsoron Allah [Israa,
17:107-109]; shi ne mafificin jihadi [Furqaan, 25:52]; alama
ce ta masu imani [Munafiqun, 63:8]; ba ya yankewa saboda
mutuwa [Saheeh Muslim]; laana ba ta sauka a kan ilmi
[Tirmidhi]; alama ce ta alheri [Bukhari; Muslim]; kuma
yana shigar da mutane hanyar aljanna [Muslim].

Saboda falalar ilmi, Allah (TWT) Ya yi wa Annabi Yusuf da


Musa da Isa da Muhammad [tsira da aminci su tabbata a
gare su] gori a kan ilmin da Ya ba su [Yusuf, 12:22; Qasas,
28:14; Maaidah, 5:110; Nisaa, 4:113].

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

15

Matsayin masu Ilmin Sharia [1]


o Malamai

su ne ke yi wa alumma tarbiyya a kan ilmi [Aal


Imraan, 3:79; Maaidah, 5:44]; su ne ke yi wa alumma
shugabanci, matuqar sun lazimci haquri da taqawa
[Baqarah, 2:248; Sajdah, 32:24].
na daga cikin Ulul Amr da aka ce a yi wa xaa
[Nisaa, 4:59]; su ne Ahluz Zikr da aka ce a yi wa tambaya
[Nahl, 16:43; Anbiyaa, 21:7]; su ne Allah Ya ce a koma gare
su a lokacin da wani abu mai girma ya auku [Nisaa, 4:83]; su
ne waxanda Allah Ya gwama shaidarsu da shaidarSa [Aal
Imraan, 3:18]; su ne waxanda bin hanyarsu ke kai mutum ga
shiriya [Maryam, 19:43]

o Malamai

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

16

Matsayin masu Ilmin Sharia [2]


o Malamai ne magadan Annabawa [Abu Daawud da Tirmidhi];
su ne waxanda ke tsoron Allah [Faaxir, 35:28]; suna daga
cikin waxanda Allah ke xaukaka darajarsu [Mujaadalah,
58:11]; kuma suna daga cikin waxanda Allah ke nufi da
alheri [Bukhaari da Muslim]
o Malamai ne mafi hasken fuska kuma mafi xaukakar mutane
saboda adduar Manzon Allah (SAW) gare su [Ahmad, Abu
Dawud, Tirmidhi da Ibn Maajah]
o Allah (TWT) Ya hore masu kome don ya nema masu gafarar
Allah kuma ya yi masu addua [Abu Yaalaa]; kuma Manzon
Allah (SAW) ya bar wasiyya game da su [Ibn Maajah].
Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

17

Kevance-kevancen Ilmi [1]


o Ilmin

Shariah ya kevanta da abubuwa guda uku,


kuma ya yi tarayya da ilmin zamani cikin abubuwa
uku:
Shi

ne gadon Annabawa

Shi

ne kaxai aka yi wa Manzon Allah (tsira da aminci


su tabbata a gare shi) umurni da yin adduar Allah (Mai
girma da xaukaka) Ya qara masa

Allah Ya

Sunday, June 9, 2013

siffanta kanSa da shi

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

18

Kevance-kevancen Ilmi [2]


o Bayan

wannan:

Kowane

mutum yana farin ciki idan aka danganta ilmi a


gare shi, ko da kuwa ba shi da ilmi; haka nan kowane
mutum ba ya son a danganta shi zuwa ga kishiyar ilmi,
ko da kuwa jahili ne

Shi

ne kaxai abin da ba ya raguwa daga mai shi saboda


ya ba wani

Ilmi

Sunday, June 9, 2013

ba ya qarewa saboda yawan karantarwa

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

19

Muhimmancin Ilmin Rabon Gado


o Ilmin

rabon gado na daga fannonin ilmin Shariah da


ya kamata a ba matuqar muhimmanci, kasancewar
mutane kaxan ne su ka fahimce shi.
.
o :
.
o
:




:
:

:
: .




.
o :


. .


20

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Sunday, June 9, 2013

Dalilan Gado
o Auratayya
o Nasaba
Asali
Reshe
Gefe
o Walittar

Sunday, June 9, 2013

yanci

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

21

Sharuxxan Gado
o Mutuwar

wanda za a gada, mutuwa ta haqiqa ko ta

hukunci
o Rayuwar

wanda zai yi gado a lokacin mutuwar


wanda za a gada

o Sanin

yadda gado ya ke a tsakanin mamaci da


wanda zai yi gado

Rashin samun dalilin da zai hana gado a


tsakaninsu

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

22

Rukunan Gado
o Wanda

za a gada

o Wanda

zai yi gado

o Abin

da za a gada

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

23

Abubuwan da ke Hana Gado


o Banbancin

addini a tsakanin mai gado da wanda za

a gada
o Kisan

ganganci

o Bauta

An yi savani game da:

Rashin motsi a lokacin haihuwa


Shakku game da wanda ya riga mutuwa
Liani
Wanda a ka haifa ta hanyar zina

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

24

Waxanda ke gado
o Maza:

xa, xan xa, uba, kaka, xan uwa shaqiqi, xan


uwa liabbi, xan uwa liummi, xan xan uwa shaqiqi,
xan xan uwa liabbi, ammi shaqiqi, ammi liabbi,
xan ammi shaqiqi, xan ammi liabbi, miji, wanda ya
yanta bawa ko baiwa

o Mata:

yar tsatso, yar xa, uwa, kaka ta wajen uwa,


kaka ta wajen uba, yar uwa shaqiqiya, yar uwa
liabbiya, yar uwa liummiya, mata, wadda ta yanta
bawa ko baiwa

Baitul maal

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

25

Rabe-raben masu gado

Waxanda ke gado da farilla:

Waxanda ke gado da asibci:

Dukkan magada mata (ban da wadda ta yanta bawa ko


baiwa). haka kuma, miji, da xan uwa liummi na gado ne
da farilla
Dukkan magada maza asibai ne, ban da miji, da xan uwa
liummi.

Waxanda ke gado da farilla da asibci

Yar

Uba, uban uba, da yar uwa shaqiqiya ko liabbiya idan ta


na tare da yar tsatso ko yar xa
tsatso, yar xa, shaqiqiya da liabbiya na yin assibci tare da yanuwansu maza

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

26

Rabon da a ke ba masu gado


o Akwai

rabo guda shida:


o : yar tsatso ko yar xa, shaqiqiya ko liabbiya, miji
o : miji, matar aure
o : matar aure
o : yar tsatso ko yar xa, shaqiqiya ko liabbiya idan
sun kai biyu ko fiye da haka
o : uwa, yan uwa liummai
o : uwa, uba, kaka na wajen uba, kaka ta mace, xan
uwa liummi, yar xa, liabbiya
Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

27

Yadda a ke raba gado ga Magada


o

Kafin a raba dukiya, sai an cire haqqoqin da ke


rataye da ita:

Xawainiyar janaiza
Basussuka
Wasiyya

Daga nan, sai a raba abin da ya rage bisa laakari da


abin da ko wa ne mai gado ya/ta cancanta.

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

28

Abubuwan da ke da wuya a rabon gado


o

Tantance waxanda ke gado

Sanin hukunce-hukuncen hajb (shamakancewa)

Sanin abin da ko wa ne magaji zai gada

Sanin yadda za a fitar wa ko wa ne magaji da


haqqinsa

Sanin matsalolin aulu

Qaidodin tamlika

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

29

Kurakuren da a ke yi wajen rabon Gado


o Raba

gado ba tare da ilmi ba

o Jinkirta

raba gado a tsakanin magada har a xauki


lokaci mai tsawo ba tare da wata maslaha ba

o Hana

wa ya ya mata gadon gida, sai dai gona

o Karyar

da qimar kayan gado wajen sayarwa

o Raba

kayan gado bisa laakari da shekarun magada


ko jinsinsu

o Gabatar

da maza a kan mata wajen zaven kason da a


ke so, ba tare da yardarsu ba

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

30

]Hukuncin Neman Ilmin Zamani [1


, Shaikh Abdul-Azeez ibn o A cikin
Baaz ya ce:
o ( )



:
.

31

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Sunday, June 9, 2013

]Hukuncin Neman Ilmin Zamani [2

, an tambayi Shaikh Muhammad Al A cikinUthaimeen:

o
....
, Shaikh Muhammad Umar o A cikin
Bazmuul ya ce:
o.
{

} . " :

".
o

32

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Sunday, June 9, 2013

Hukuncin Neman Ilmin Zamani [3]


o

A cikin littafin , Shaikh Yuusuf AlQaradawiy ya bayyana wajibcin koyon ilmin


sanaoi da fannoni gwargwadon buqata, bisa:

Koya wa Musulmi goma rubutu har sai sun qware a matsayin


fansa ga fursunonin yaqin badar waxanda ba su da ikon biyan
fansa [Ibn Saad]
Umurnin da aka ba Zaid ibn Thaabit (RA) ya koyi harshen
Siryananci [Bukhari; Abu Daawud]
Yardar da Manzon Allah (SAW) ya yi da qwarewar manoman
dabino [Muslim]
Hana cuxanya dabbobin da ke da lafiya da waxanda ba su da
lafiya [Muslim]

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

33

Muhimmancin Ilmin Zamani a Rayuwa


o Samun

sanaa da hanyar dogaro da kai

o Tunkarar

nauoin qalubalen da ke fuskantar

alumma
o Kyakkyawan

wakilci ga Musulmi a kowane


vangare na rayuwa

o Bin

umurnin Allah (Mai tsarki da xaukaka) da


ManzonSa (tsira da aminci su tabbata a gare shi)
cikin abin da ya zama farillar kifaya ce a kan
alumma a samu waxanda suka qware.

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

34

Ilmin Zamani tsakanin Jiya da Yau [1]


Musulmi sun kasance jagorori a fagen ilmin zamani.
Tarihi ya rubuta sunayen manyan Malamai musulmi
waxanda suka qago ko suka qware a fannonin ilmi
daban daban.
o Amma abin mamaki, Musulmi a Najeriya ba su ba
harkar ilmin zamani muhimmanci ba.
o A 2009, NPC & IFC Macro sun bayyana cewa yara
miliyan 23 ne ba su zuwa makarantar firamare:
o

SS

da SE 20%
NE da NW 50%
Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

35

Ilmin Zamani tsakanin Jiya da Yau [2]


71% na mata Musulmai ba su iya rubutu da karatu
ba, kuma 3% ne kawai suka kammala karatu a
makarantun gaba da sakandare.
o Alqaluman National Bureau of Statistics (NBS) na
2012, sun nuna cewa 35% kawai na Musulmai a
arewa suka yi karatun zamani, kuma 77% na mata
ba su tava yin karatun zamani ba kwata-kwata,
sannan 41% kawai suka yi firamare.
o

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

36

Ilmin Zamani tsakanin Jiya da Yau [3]


A harkar JAMB:
2008: xalibai 10,000 kacal suka yi rajista daga jihar
Kano a cikin fiye da miliyan xaya, kuma jahohin
arewa gaba xaya ban da Benue, da Kwara, da Kogi na
da xalibai 73,000; a yayin da jihar Imo kawai ke da
100,000. Kowa ya san cewa Musulmi ne ke da
rinjayen adadi a arewa.
o Tun daga 2008 har zuwa 2012, jahar Imo ke jagoranci
wajen adadin xaliban da ke rubuta JAMB, ta yadda
jahar Imo ke da: 2009 [106,375]; 2010 [111,613];
2012 [123,865].
o
o

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

37

Me ya jawo haka?
o
o
o
o
o
o

Rashin fahimtar gamammiyar maanar ilmi


Rashin kulawa daga iyaye da yan uwa
Lalaci da mutuwar zuciya
Rashin ba da muhimmanci ga alamura
gwargwadon buqata
Rashin ba da shawarwari da nusarwa daga na gaba
Halin ko oho, da sakaci daga alumma
Rashin tallafi daga hukuma

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

38

Ina Mafita?
o
o
o
o
o
o

Fahimtar muhimmancin ilmin zamani da hukuncin


nemansa a kan xaixaikun mutane da alumma
Kyautata niyya
Kishin zuci da kishin alumma
Rashin dogaro ga tallafin hukuma ko mawadata
Samar da wuraren bita da ba da shawara ga xalibai
Gudummuwar hukuma da sauran jamaa

Sunday, June 9, 2013

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

39

Daga Qarshe ...


Da yawa daga magabata sun nuna muhimmancin ilmi
a cikin maganganunsu, kasancewar shi ne rayuwar
zukata.
o ":

o " :

o :

40

Dr. A. B. Dogarawa, A.B.U., Zaria

Sunday, June 9, 2013

Você também pode gostar